Wataƙila kun ji labarain yadda kwanan nan wata matashiya ta shiga hannun ’yansanda a Nijeriya bayan ta yaɗa wani saƙon ƙarya game da OPay, lamarin da ya jefa mutane cikin fargaba.
Amma… me doka ta ce game da yaɗa labaran ƙarya a Nijeriya? Kuma yaushe ne irin wannan saƙo zai zama laifi?
