Afirka
Bawumia na Jam'iyyar NPP mai mulki ya amince da shan kaye a hannun John Mahama a zaɓen Ghana
Mista Bawumia ya amince da shan kayen ne a wani taron manema labarai da ya gudanar a ranar Lahadi inda ya ce bisa alƙaluman da suka fito dangane da zaɓen a halin yanzu, alamu sun nuna Mista Mahama ne ya lashe zaɓen ƙasar.Duniya
Jamus na cikin hargitsi: Ƙawancen Scholz ya watse, ana sa ran gudanar da zaɓe cikin gaggawa
A wani mataki mai ban mamaki, Shugaba Scholz ya kori ministan kuɗinsa, Christian Lindner, lamarin da ya tilasta wa jam’iyyar Free Democratic Party barin gwamnatin haɗaka kuma jam’iyyar Greens ta kasance abokiyar tarayyar gwamnatin Scholz.Ra’ayi
Yayin da zaɓen Amurka ke ƙaratowa, Amurkawa Musulmai na nazarin wa ya kamata su zaɓa
Masu kaɗa kuri'a na fuskantar zaɓi mai wahala yayin da ake zaman tankiya game da manufofin ƙasashen waje, musamman Gaza. Yanayin ya fi zafafa ne saboda tasirin al'ummar a jihohin da kowanne daga cikin ƴan takarar zai iya lashe su.
Shahararru
Mashahuran makaloli