Türkiye
Zaɓukan magadan birane da aka gudanar sun nuna ƙarfin dimokuraɗiyyar Turkiyya
Babu ƙanshin gaskiya a labaran da ƴan jaridar Yammacin duniya suke watsawa cewa zaɓukan Turkiyya ba su da sahihanci domin kuwa ga shi ƴan hamayya suna kan gaba a zaɓukan da aka yi na magadan manyan biranen ƙasar na ranar Lahadi.Türkiye
Sabbin labarai kan zaben Turkiyya zagaye na biyu: Erdogan ya ayyana samun nasara a zaben shugaban kasa
Shugaba mai ci Recep Tayyip Erdogan ne a kan gaba a zagaye na farko na zaben da kashi 49.52 kuma yanzu zai fafata da Kemal Kilicdaroglu, shugaban babbar jam'iyyar hamayya ta Republican People's Party (CHP), a zagaye na biyu.Türkiye
'Yan Turkiyya ne za su yanke hukunci kan makomar kasar ba Yammacin Duniya ba: Erdogan
Shugaba Recep Tayyip Erdogan ya yi tsokacin ne bayan wata mujallar Birtaniya The Economist ta wallafa labari a kansa inda ta ce ya kamata a "ceto dimokuradiyya," da "Dole Erdogan ya sauka" da kuma ku yi "Zabe!"Türkiye
Magoya bayan PKK sun kai hari kan masu sanya ido a zaben Turkiyya a Netherlands
'Yan sandan Netherlands sun kai dauki a yayin da magoya bayan kungiyar ta'addanci ta PKK suka rika ihu suna rera takenta da kuma na shugabanta da aka zartarwar hukunci bayan sun ci zarafin masu sanya ido kan zabe a Amsterdam.
Shahararru
Mashahuran makaloli