Afirka
Jamhuriyar Tsakiyar Afirka ta zargi kamfanin China da taimaka wa 'yan bindiga
Kamfanin Daqing SARL yana gudanar da ayyukansa a garin Mingala da ke kudancin Jamhuriyar Tsakiyar Afirka, inda dakarun gwamnati suke gwabza faɗa da gamayyar ƙungiyoyin masu riƙe da makamai mai suna Coalition of Patriots for Change.Afirka
Jiragen sojin Nijeriya sun kashe 'yan ta'adda da dama a jihar Neja
Air Vice Marshal Gabkwet ya ƙara da cewa bayanan da suka tattara sun tabbatar da cewa ƴan ta'addan su ne suka kai hari kan sojojin Nijeriya da ke yankin Bassa tare da binne abubuwan fashewa a hanyar Pandogari zuwa Alawa da ke Shiroro.Türkiye
Turkiyya ta kai hari kan PKK a Iraki da Syria a yayin da Erdogan yake shirin soma babban taro kan tsaro
Ankara ya lalata wurare 29 na 'yan ta'addan PKK a arewacin Iraki da Syria gabanin muhimmin taro kan tsaro na ministocin ma'aikatar harkokin waje da ta cikin gida da ta tsaro da hafsoshin tsaro da kuma shugabannin hukumomin leken asiri.Afirka
Sojojin Nijeriya sun kashe ‘yan ta’adda 191 sun kama 184 sun ceto mutum 91
Rundunar ta bayyana haka ne a wata sanarwa da TRT Afrika ta samu, wacce aka fitar bayan taron manema labarai da kakakinta Manjo Janar Edward Buba ya yi a Abuja a ranar Alhamis, inda ya bayyana nasarorin da sojojin suka samu cikin mako guda.
Shahararru
Mashahuran makaloli