Türkiye
Turkiyya ce ke jagorantar batun diflomasiyyar Gaza a taron NATO a Amurka
Yayin da Ukraine ke samun akalla dala biliyan 43 na taimakon soji da kuma alkawurran da ba za a iya sauyawa ba a nan gaba a yayin bikin cika shekaru 75 NATO, Ankara ta tabbatar da cewa ba a yi watsi da yakin da Isra'ila ke yi kan Gaza ba.Türkiye
Isra'ila ta nuna zallar mugunta da kama-karya da wariya: Fahrettin Altun
Altun ya bayyana cewa Isra'ila tana "kokarin halattawa da yin kisan gillar da ba a iya gani" ga Falasdinawa da yaran da mata da tsofaffi da 'yan jarida da ma'aikatan kiwon lafiya a Gaza, a takaice dai ga dukkan mutanen da ba su ji ba ba su gani ba.Duniya
Malaman addini na Indonesiya sun fitar da fatawar kaurace wa kamfanoni masu alaƙa da Isra'ila
Sabuwar dokar da Majalisar Malamai ta Indonesiya ta fitar ta zo ne da wani gangamin da ke yaduwa a yankin Gabas ta Tsakiya inda ake kira da a kaurace wa kayayyakin Ƙasashen Yamma da ke nuna goyon baya ga Isra'ila.Duniya
MDD na hada kai da Isra'ila wajen tursasa wa mazauna Gaza ficewa daga garinsu: Hamas
Wannan shafi ya kawo muku sabbin bayanai a ranar Laraba, 8 ga watan Nuwamba, kan hare-haren da Isra'ila ke kai wa Gaza bayan Hamas ta kutsa kai Isra'ila inda ta kai mata hare-haren ba-zata a ranar 7 ga watan Oktoba.
Shahararru
Mashahuran makaloli