Karin Haske
Ga koshi da kwanan yunwa a Nijeriya: Ga dimbin arziki amma babu isasshen lantarki
Matsalar lantarki da Nijeriya ke fama da ita na kara ta'azzara sakamakon lalata turaku da hanyoyin dako da rarraba lantarki a arewacin kasar, wanda ya janyo mayar da martani saboda tirsasa zama a duhu duk da dimbin arzikin da Nijeriya ke da shi.Kasuwanci
NERC ta ci tarar Kamfanin Rarraba Lantarki na Abuja N1.69bn kan 'aringizon' kudin wuta
An fitar da bayanin tarar da ke kunshe a cikin wata takarda da hukumar ta fitar mai lamba 'Order NERC/2024/114," a shafin yanar gizonta a wani bangare na umarnin da aka bayar daga NERC a watan Satumban 2024.
Shahararru
Mashahuran makaloli