Afirka
Tinubu ya umarci Ma’aikatar Sharia ta yi aiki da majalisar dokokin Nijeriya kan dokar haraji
Wata sanarwar da Ministan Watsa Labaran Nijeriya, Mohammed Idris, ya fitar ta ce gwamnatin tarrayyar ƙasar tana maraba da duka shawarwarin da za su iya ƙarin haske game da duk wani ɓangare na daftarin dokokin da ka iya shige wa mutane duhu.Ra’ayi
Raba gari da Jam'iyyar Democrat ta yi da talakawa shi ya share wa Republican hanyar yin nasara
Amurka na fuskantar sabunta ƙawance a siyasance da ya ingiza mutane da dama suka goyi bayan Donald Trump. Kafin su dawo, akwai buƙatar jam'iyyar Demokarats ta magance waɗannan manyan matsalolin tattalin arziƙin da kuma jin ba a damawa da mutum.Duniya
Jamus na cikin hargitsi: Ƙawancen Scholz ya watse, ana sa ran gudanar da zaɓe cikin gaggawa
A wani mataki mai ban mamaki, Shugaba Scholz ya kori ministan kuɗinsa, Christian Lindner, lamarin da ya tilasta wa jam’iyyar Free Democratic Party barin gwamnatin haɗaka kuma jam’iyyar Greens ta kasance abokiyar tarayyar gwamnatin Scholz.
Shahararru
Mashahuran makaloli