Türkiye
Turkiyya ta jinjina wa Sifaniya da Ireland da Norway kan amince wa da ƙasar Falasɗinu
Ma'aikatar Harkokin Waje ta ce amince wa da Falasɗinu a matsayin ƙasa muhimmin mataki ne na farfaɗo da haƙƙoƙin Falasdinawa da aka keta, sannan Ankara za ta ci gaba da ƙoƙari ta yadda wasu ƙasashen za su yi koyi da Sifaniya da Ireland da Norway.Duniya
Norway da Ireland da Sifaniya sun amince da Falasɗinu a matsayin ƙasa
A makonnin da suka gabata ne dai ƙasashen ƙungiyar Tarayyar Turai da dama suka bayyana shirinsu na amincewa da Falasɗinu a matsayin ƙasa, suna masu kafa hujja da cewa zaman lafiya ba zai samu ba a Gabas ta Tsakiya sai an samar da ƙasashe biyu.Wasanni
An yanke wa tsohon ɗan wasan Barcelona Dani Alves hukuncin ɗaurin shekara huɗu da rabi
Wata kotu a Sifaniya ranar Alhamis ta yanke wa tsohon ɗan wasan Barcelona da Brazil Dani Alves hukuncin ɗaurin shekara huɗu da rabi a kurkuku bayan samunsa da laifin yi wa wata mace fyaɗe a wani gidan rawa,
Shahararru
Mashahuran makaloli