Afirka
TikTok ya goge bidiyo fiye da miliyan biyu a Nijeriya saboda karya doka
A cikin rahoton dokokinsa daya fitar a ranar Talata, Tiktok ya ce ya ɗauki wannan mataki ne a ƙoƙarin kamfanin na ci-gaba da bunƙasa kula da abubuwan da ake wallafawa kuma samar da yanayi mai aminci ga masu amfani da shafin.Karin Haske
Wasu ‘yan Nijeriya na muhawara kan sayen ‘Blue Tick’ daga Facebook
A baya, Facebook kan bai wa masu amfani da shi “Blue Tick” ne ta yin duba da yawan mabiyansu da irin abubuwan da suke wallafawa da kuma yawan tsokacin da ke yi musu, amma daga baya suka mayar da lamarin “iya kudinka, iya shagalinka.”
Shahararru
Mashahuran makaloli