Afirka
Saudiyya za ta haɗa taron agaji ga 'yan gudun hijirar yankin Sahel da Tafkin Chadi
Saudiyya za ta shirya taron neman tallafi ga al'ummar yankin Sahel da Tafkin Chadi, tare da haɗin gwiwar Ƙungiyar Haɗin-kan Ƙasashen Musulmi, OIC, da Cibiyar Majalisar Ɗinkin Duniya kan Harkokin Jinƙai, OCHA da UNHCR.Karin Haske
DRC @64: Wasu abubuwa masu kyau game da DR Kongo da ba a cika ji a labarai ba
Yayin da ƙasar ke cika shekara 64 da samun 'yancin kai, mutane da dama da sun ji an ambace ta, batun rikici da talauci da wasu abubuwa marasa kyau ke zo musu a zuciya, amma a haƙiƙanin gaskiya akwai abubuwa masu kyau a game da ƙasar.Kasuwanci
Saudiyya na son fara shigar da naman shanu da waken suya ƙasarta daga Nijeriya
Minista Mohammed ya shaida wa manema labarai a ranar Alhamis cewa Saudiyya ta nuna sha’awar hakan ne bayan da Ministanta na Harkokin Noma ya ziyarci Nijeriya tare da yin wasu taruka da ‘yan kasuwa a fannonin noma.Duniya
Saudiyya ta gargaɗi mahajjata kan tsananin zafi
Ma'aikatar Lafiya ta Saudiyya ta yi gargaɗi kan cewa akwai yiwuwar a yau Litinin tsananin zafi ya kai maki maki 49 a ma’unin Celsius, inda ta jaddada cewa mahajjatan su tabbatar suna yawo da lema, su rinƙa shan ruwa sosai da kuma guje wa shiga rana.
Shahararru
Mashahuran makaloli