Afirka
Nijar na zargin Nijeriya da neman tayar da hargitsi a ƙasar
Minstan Harkokin Wajen Nijar ya gayyaci jami’a mai kula da harkokin diflomasiyya a ofishin jakadancin Nijeriya da ke ƙasar domin jin ƙarin bayani inda Nijar ɗin ke zargin Nijeriya da zama wani sansani na musamman domin kawo hargitsi a ƙasar.Afirka
An kama mutane kan turmutsutsun da ya kashe yara da dama a wata makaranta a jihar Oyo
Sai dai kuma bikin da tsohuwar matar Ooni na Ile Ife, Sarauniya Silekunola Ogunwusi, ta shirya da haɗakar wani gidan rediyo a birnin na Ibadan ya fuskanci kwararar mutane fiye da yadda aka yi tsammani, lamarin da ya janyo turmutsutsu.
Shahararru
Mashahuran makaloli