Duniya
Saudiyya ta gayyaci shugabannin ƙasashen Larabawa don tattauna batun Gaza ranar Juma'a
Yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza ta shiga kwana na 33 a yau — bayan yaƙin kisan ƙare-dangin da Isra'ila take yi a yankin ya kashe Falasɗinawa fiye da 48,297, ko da yake daga baya an tabbatar mutanen sun kusa 62,000.Duniya
Netanyahu na Isra'ila ya yi barazanar kawo karshen tsagaita wuta, da cigaba da yaƙi a Gaza
Yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza ta shiga kwana na 24 a yau — bayan yaƙin Isra'ila na isan ƙare-dangi a yankin ya kashe Falasɗinawa fiye da 48,208, ko da yake yanzu hukumomi sun ce waɗanda aka kashe sun kusa 62,000.Duniya
Yawan waɗanda suka mutu a Gaza ya kai 47,540 yayin da ma'aikatan lafiya suka ciro ƙarin gawarwaki
Yarjejeniyar tsagaita wuta da musayar fursunoni tsakanin Isra'ila da yankin Gaza ta shiga kwana na 17 — bayan dakarun Isra'ila sun kashe Falasɗinawa fiye da 47,500. Kazalika Netanyahu ya tafi Amurka domin tattaunawa da Trump.Duniya
Za a iya ɗaukar matakin shari'a a kan Amurka da Jamus saboda bai wa Isra'ila kashi 99% na makamai: Wakilin MDD
Kisan ƙare dangin da Isra'ila ke yi a Gaza ya shiga kwana na 447, kuma ya kashe aƙalla Falasdinawa 45,399 tare da jikkata 107,940. A Laebanon kuwa, Isra'ila ta kashe mutum 4,048 tun Oktoban 2023 kana tana ci gaba da take yarjejeniyar 27 ga Nuwamba.Duniya
Rahoton Amnesty na 'kisan kare dangi' ya nuna cewa duniya na bukatar 'daukar mataki' - Hamas
Yaƙin da Isra'ila take yi a Gaza — wanda ya isa kwana na 426 — ya kashe Falasɗinawa aƙalla 44,532 tare da jikkata mutum fiye da 105,538. A Lebanon, Isra'ila ta amince ta tsagaita wuta bayan ta kashe fiye da mutum 4,047 tun daga Oktoban 2023.Ra’ayi
Kotun ICC: Da alama an kusa ƙure ramin ƙaryar Isra'ila
Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu yana fuskantar hisabi a Kotun Hukunta Masu Aikata Miyagun Laifuka ta Duniya kan laifukansa na yaƙin Gaza. Sannan sanatocin Amurka sun yi abin da ba a saba gani ba na muhawara kan sayar da makamai ga ƙawar tasuDuniya
Jiragen saman Isra'ila sun kai hari Damascus a karo na biyu cikin kwana biyu
Yakin da Isra'ila ke yi a Gaza — wanda a yanzu ya shiga kwana na 406 — ya kashe akalla Falasdinawa 43,736 da jikkata 103,370, kuma ana fargabar 10,000 suna binne a ƙarƙashin ɓaraguzai. A Lebanon ma, Isra'ila ta kashe mutum 3,386 tun Oktoban bara.Duniya
Rahotanni sun ce Amurka ta mika daftarin shirin tsagaita wuta a lebanon
Yakin da Isra'ila ke yi a Gaza — wanda a yanzu ya shiga kwana na 405 — ya kashe akalla Falasdinawa 43,736 da jikkata 103,370, kuma ana fargabar 10,000 suna binne a ƙarƙashin ɓaraguzai. A Lebanon ma, Isra'ila ta kashe mutum 3,365 tun Oktoban bara.Duniya
Hezbollah ta kai hari kan hedkwatar rundunar sojin Isra'ila a Tel Aviv
Yakin da Isra'ila ke yi a Gaza — wanda a yanzu ya shiga kwana na 404 — ya kashe akalla Falasdinawa 43,665 da jikkata 103,076, kuma ana fargabar 10,000 suna binne a ƙarƙashin ɓaraguzai. A Lebanon ma, Isra'ila ta kashe mutum 3,287 tun Oktoban bara.
Shahararru
Mashahuran makaloli