Kasuwanci
Hauhawar farashin kayayyaki a Nijeriya ta ƙaru zuwa kaso 33 a Oktoba: NBS
'Yan Nijeriya suna fuskantar ɗaya daga cikin mafi munin tabarbarewar tattalin arziki da aka taba gani a tsawon shekaru da dama, inda tsare-tsaren kuɗi a ƙasar suka sanya darajar Naira take ci gaba da faɗuwa idan aka kwatanta da dala.Afirka
Jami'an gwamnatoci a Nijeriya sun karɓi Naira biliyan 721 a matsayin cin hanci a 2023 — NBS
A jimulla an ƙiyasta cewa an biya kusan Naira 721 biliyan (dalar Amurka biliyan 1.26) a matsayin cin hanci ga jami’an gwamnatocin a Nijeriya a shekarar 2023, adadin da ya kai kashi 0.35 cikin 100 na ƙudaɗen (GDP) na ƙasar, in ji sabon rahoton NBS
Shahararru
Mashahuran makaloli