Karin Haske
Shin allurar rigakafi za ta iya kawar da maleriya a Afirka?
Yadda allurar rigakafi ke kara karbuwa a Kamaru, da haɗa wasu sababbin alluran rigakafin, da kuma nasarar kawar da cutar a kasar Cabo Verde baki daya sun nuna cewa akwai alamar nasara wajen yunƙurin yaƙi da cutar a nahiyar baki ɗaya.
Shahararru
Mashahuran makaloli