Afirka
Kotu ta umarci INEC ta ɗora wa gwamnoni alhakin rikicin zaɓen 2023 a Nijeriya
Babbar Kotun Tarayyar Nijeriya da ke Abuja ta umarci INEC da ta ɗora alhakin laifukan zaɓen 2023 ciki har da riƙice-riƙice da cin-hanci da sayen ƙuri'u da kuma haɗa baki don yin maguɗi kan gwamnoni jihohin ƙasar da mataimakansu.Duniya
Umarnin ICC na a kama Netanyahu, Gallant ya zo a makare, amma hakan ma ya yi — Turkiyya
Bayan mai gabatar da ƙara na ICC ya fitar da takardar neman a kama Netanyahu da Gallant, Ministan Shari'a na Turkiyya ya yi kira ga kotun ta gurfanar da jami'an gwamnatin Isra'ila da ke da hannu a kashe Falasɗinawan Gaza.Afirka
Zargin almundahanar N2.7bn: An ba da belin Hadi Sirika kan Naira miliyan 100
An gurfanar da Sirika ne a gaban mai shari’a Sylvanus Oriji Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja a ranar Alhamis tare da ‘yarsa Fatima, da sirikinsa, Jalal Sule Hamma, da wani kamfani mai suna Al Buraq Global Investment Limited.
Shahararru
Mashahuran makaloli