Afirka
Kamfanin man Nijeriya NNPC ya ƙaddamar da ‘dokar-ta-ɓaci’ a kan haƙo ɗanyen mai
“Mun ƙaddamar da yaƙi kan ƙalubalen da ke addabar harkar samar da ɗanyen manmu. Yaƙi yana nufin yaƙi. Muna da abubuwan da suka dace, mun kuma san yadda za mu yi yaƙin,” a cewar Malam Mele Kyari, Shugaban NNPCL na Nijeriya.Karin Haske
Yadda ficewar Shell a Nijeriya zai iya habaka ayyukan fannin mai a kasar
Sashin man fetur da iskar gas a Nijeriya na shirin samun wani babban sauyi bayan shelar kamfanin Shell na Birtaniya na sayar da daukacin kaddarorinsa a kasar kan farashin da ake ganin wata dama ce ga kamfanonin Nijeriya su samu gaggarumin ci gaba.
Shahararru
Mashahuran makaloli