Afirka
Matasan Ghana miliyan 1.9 ba su samu ilimi ko aiki ko wani horo ba - Rahoto
Binciken, wanda Hukumar Ƙididdiga ta Ghana ta fitar, ya yi nuni da cewa mata ne suke da adadi mafi yawa na mutum miliyan 1.2 yayin da maza ke da adadin 715,691 a cikin matasan Ghana da ba su samu ilimi ko aiki ko kuma wani horo ba.Karin Haske
Yadda rikicin Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Congo ya rusa ƙuruciyar yara da hana su samun ilimi
Kusan mutane miliyan 7.2 sun guje wa rikicin da 'yan bindiga ke yi a gabashin Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Kongo, inda lamarin ya fi illata yara da dubban su da suka daina zuwa makaranta ke gwagwarmayar ci gaba da neman ilimi a tantuna da rumfuna.Afirka
Ɗaliban Afirka da ke karatu a Turkiyya sun tattauna kan hanyoyin magance matsalar nahiyarsu
Mahalarta taron sun gabatar da maƙaloli a kan siyasa da kiwon lafiya da ƙirƙirarriyar basira da tattalin arziki inda suka mayar da hankali kan samar da hanyoyin shawo kan matsaloli irin su cututtuka masu yaɗuwa da rashin daidaito a siyasa.
Shahararru
Mashahuran makaloli