Afirka
Tinubu ya yi watsi da shawarwarin da aka ba shi na janye sabon kudirin haraji
Shugaba Tinubu ya buƙaci a bar Majalisar Dokokin Nijeriya ta yi nazari dangane da ƙudurin yi wa dokokin haraji garambawul inda ya ce idan ma akwai wani gyara da za a yi sai dai a bari a yi shi a yayin zaman jin ra’ayin jama'a na majalisa.Karin Haske
Nijeriya na cikin halin tsaka-mai- wuya kan ƙara haraji ga masu hannu da shuni
Ƙudurin Nijeriya na ƙara harajin da matsakaita da masu hannu da shuni za su biya don samun ƙarin kudaɗen shiga da nufin samar da ci gaba a ƙasar ya janyo ce-ce-ku-ce game da yiwuwar matakan aiwatar da shi da kuma yin adalci.Karin Haske
Rikicin adawa da ƙarin haraji: Me ya sa ƙasashen Afirka ke taka tsan-tsan da abin da ya faru a Kenya
Ana yi wa zanga-zangar adawa da biyan haraji a Kenya kallon somin tabin irin wannan rikici a kasashen Afirka da jama'arsu ba s ajin dadin gwamnatocin kasashen, amma kwararru na gargadi game da illar mummunar zanga-zanga.Karin Haske
Zanga-zangar ƙin jinin haraji ta Kenya: Yadda ta shafi wuraren kasuwanci
Kananan sana’o’i da dama da gungun ɓata gari waɗand suka kutsa kai cikin zanga-zangar kin jinin haraji a Kenya suka lalata, ba su da inda za su je, kuma babu wanda za su kai wa kuka sakamakon yadda ake nuna yatsa tsakanin gwamnati da ‘yan adawa.
Shahararru
Mashahuran makaloli