Duniya
‘Yan daba ɗauke da makamai sun kashe aƙalla mutum 50 a kusa da babban birnin Haiti
‘Yan bindiga ne ke iko da kimanin kashi 80 cikin 100 na birnin Port-au-Prince, kuma tashin hankalin na ci gaba da ƙaruwa, inda aka kashe sama da mutum 5,000 a hare-haren da suka shafi ‘yan daba a shekarar 2024 kawai.Afirka
'Yan sandan Kenya 400 sun tafi Haiti don aikin wanzar da zaman lafiya
"Muna alfaharin ganin tashin rukunin farko na 'Yan Sandan Ƙasarmu waɗanda za su kasance a tawagar Majalisar Ɗinkin Duniya don aikin wanzar da tsaro a Haiti," a cewar Ministan Harkokin Cikin Gida na Kenya Kithure Kindiki, a wata sanarwa da ya fitar.
Shahararru
Mashahuran makaloli