Afirka
Meta: Nijeriya ta ci tarar Facebook da WhatsApp $220m kan karya dokar kare sirrin mutane
A wata sanarwa da FCCPC ta fitar ranar Juma'a, ta ce binciken da ta kwashe watanni 38 tana gudanarwa kan yadda Facebook da WhatsApp suke aiki a Nijeriya ya nuna cewa suna kwasar bayanan sirrin mutane tare da yin amfani da su ba bisa ƙa'ida ba.Afirka
Gwamnatin Nijeriya 'za ta soma raba wa ƴan ƙasar hatsi a wannan makon'
Minista Abubakar Kyari ya ce gwamnatin Nijeriya tana sane da mawuyacin halin da ƴan ƙasar suke ciki kuma tana tausaya musu, yana mai cewa "na fahimci girman yanayin da ake ciki, musamman ganin yadda ake wawashe kayan abinci daga rumbuna."
Shahararru
Mashahuran makaloli