Afirka
Rundunar sojin Nijeriya ta ce dakarunta sun kashe 'yan ta'adda kusan dubu biyu a watanni uku da suka gabata
Rundunar sojin Nijeriya ta ce ta kashe shugabannin 'yan bindiga da dama da ɗaruruwan mayaƙa a ƙasar bayan sabbin hare-hare da aka kai a watanni uku na wannan shekarar, in ji kakakin rundunar a ranar Alhamis ɗin nan.Afirka
Tinubu ya bayar da umarni a gaggauta kuɓutar da mutanen da aka yi garkuwa da su a Borno da Kaduna
"Na samu bayanai daga manyan jami'an tsaro game da hare-hare biyu da aka kai a Borno and Kaduna, kuma ina da ƙwarin gwiwar cewa za a kuɓutar da mutanen da aka yi garkuwa da su," in ji Shugaba Tinubu.Afirka
An bayar da umarnin tura manyan 'yan sanda fadin Nijeriya don karfafa sashen leken asiri
Sanarwar ta ambato Babban Sufeton 'yan sandan Nijeriya Olukayode Egbetokun yana bayar da umarnin tura 'yan sanda 54 masu mukamin Mataimakan Kwamishinonin 'yan sanda "domin su jagoranci sassan leken asiri na yankuna da jihohi da ke fadin kasar."
Shahararru
Mashahuran makaloli