Duniya
Isra'ila ta kai samame ofishin Aljazeera a Ramallah, ta ba da umarnin a rufe shi.
Umarnin ya biyo bayan wani irinsa da ba a saba gani ba da aka bayar a Mayu, inda 'yan sanda suka mamaye inda tashar ke aiki a Gabashin Birnin Kudus, suka ƙwace kayayyaki, suka hana watsa shirye-shiryenta a Isra'ila suka toshe shafukanta naa intanet.
Shahararru
Mashahuran makaloli