Duniya
Hamas ta shirya sakin duk fursunonin da ke hannunta a lokaci guda ƙarƙashin yarjejeniyar Gaza
Yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza ta shiga kwana na 32 a yau — bayan yaƙin kisan ƙare-dangin da Isra'ila take yi a yankin ya kashe Falasɗinawa fiye da 48,291, ko da yake daga baya an tabbatar mutanen sun kusa 62,000.Duniya
Netanyahu na Isra'ila ya yi barazanar kawo karshen tsagaita wuta, da cigaba da yaƙi a Gaza
Yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza ta shiga kwana na 24 a yau — bayan yaƙin Isra'ila na isan ƙare-dangi a yankin ya kashe Falasɗinawa fiye da 48,208, ko da yake yanzu hukumomi sun ce waɗanda aka kashe sun kusa 62,000.Duniya
Shawarar Trump a kan Gaza 'abu ne da zai kawo rashin zaman lafiya' - Kungiyar Ƙasashen Larabawa
Yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza ta shiga kwana na 18 — bayan Isra'ila ta kashe Falasɗinawa fiye da 47,500 tare da jikkata fiye da 61,700 a hare-haren kisan ƙare-dangin da ta kwashe watanni goma sha biyar tana kai wa a yankin.Duniya
Yawan waɗanda suka mutu a Gaza ya kai 47,540 yayin da ma'aikatan lafiya suka ciro ƙarin gawarwaki
Yarjejeniyar tsagaita wuta da musayar fursunoni tsakanin Isra'ila da yankin Gaza ta shiga kwana na 17 — bayan dakarun Isra'ila sun kashe Falasɗinawa fiye da 47,500. Kazalika Netanyahu ya tafi Amurka domin tattaunawa da Trump.Duniya
Hare-haren da Isra'ila take kai wa a Gaɓar Yammacin Kogin Jordan 'suna da hatsari na rura wutar rikici' - Ƙwararru a MƊD
Yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza ta shiga kwana na goma — bayan Isra'ila ta kashe Falasɗinawa fiye da 47,306. A gefe guda, UNRWA na shirin daina aiki a Gabashin Ƙudus, sannan dakarun Tel Aviv na kai hari kan Falasɗinawa da ke komawa arewacin Gaza.Duniya
Adadin mutanen da Isra'ila ta kashe a Gaza ya kusa 47,300 yayin da aka gano sabbin gawawwaki 120 a ɓuraguzan gine-gine
Yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza ta shiga kwana na huɗu— bayan Isra'ila ta kashe Falasɗinawa aƙalla 47,161 a yankin — sannan mahukuntan Tel Aviv sun ci gaba da kai farmaki a Gaɓar Yammacin Kogin Jordan.Duniya
Musayar fursunoni a Gaza ya nuna wanda ke girmama mutuncin ɗan'adam — Erdogan
Yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza ta shiga kwana na uku — bayan yaƙin kisan ƙare-dangin da Isra'ila take yi a yankin ya kashe Falasɗinawa fiye da 47,035, ciki har da wani yaro da ta kashe a Rafah da sace gomman mutane a Gaɓar Yammacin Kogin Jordan.Duniya
MDD Duniya ta caccaki Isra'ila kan shirin ƙara mamayar Yammacin Kogin Jordan
Al Qassam Brigades ta jaddada amincewarta da yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza bayan Isra'ila ta kwashe kwana 472 yaƙi a yankin inda ta kashe Falasɗinawa aƙalla 46,913 da jikkata 110,750+. A Lebanon, Isra'ila ta kashe mutum 4,068 tun Okotoban 2023.
Shahararru
Mashahuran makaloli