Afirka
Jami'an gwamnatoci a Nijeriya sun karɓi Naira biliyan 721 a matsayin cin hanci a 2023 — NBS
A jimulla an ƙiyasta cewa an biya kusan Naira 721 biliyan (dalar Amurka biliyan 1.26) a matsayin cin hanci ga jami’an gwamnatocin a Nijeriya a shekarar 2023, adadin da ya kai kashi 0.35 cikin 100 na ƙudaɗen (GDP) na ƙasar, in ji sabon rahoton NBSAfirka
Betta Edu: Bola Tinubu ya bayar da umarnin yin bincike a Ma'aikatar Jinkai kan zargin badakalar N585m
An yi ta ce-ce-ku-ce a Nijeriya bayan wasu takardu sun nuna cewa Ministar Jinkai Betta Edu ta bayar da umarni ga Akanta Janar ta kasar ta tura N585m ga asusun wata mata mai suna Onlyelu Bridget Mojso a matsayin tallafi.Duniya
Arevalo: Kyamar cin-hanci ta sa 'yan Guatemala sun zabi sabon-shiga a matsayin shugaban kasa
Sakamakon farko ya nuna cewa 'yan kasar Guatemala sun zabi sabon-shiga a harkokin siyasa Bernardo Arevalo a matsayin shugaban kasarsu bayan sun fusata game da cin-hanci da rashin iya shugabanci da suka yi wa kasar katutu.
Shahararru
Mashahuran makaloli