Duniya
Yawan Falasdinawan da Isra'ila ta kashe a Gaza sun kai 45,600 bayan da wasu 28 suka mutu a rana daya
Yaƙin kisan ƙare-dangin da Isra'ila take yi a Gaza — wanda ya shiga kwana na 454 — ya kashe Falasɗinawa fiye da 45,553 da jikkata mutum fiye da 108,379. A Lebanon, Isra'ila ta kashe aƙalla mutum 4,048 tun daga Oktoban 2023.Duniya
Hamas ta ce tattaunawar tsagaita wuta ta Gaza da Isra'ila na da muhimmanci da kuma alamun nasara
Yaƙin kisan ƙare-dangin da Isra'ila take yi a Gaza — wanda ya shiga kwana na 438 — ya kashe Falasɗinawa aƙalla 45,028 tare da jikkata fiye da mutum 106,962. A Lebanon, Isra'ila ta kashe fiye da mutum 4,047 tun da ta soma kai hare-hare a Oktoban 2023Duniya
Isra'ila ta kashe mutum 14 a faɗin Gaza; rashin abinci a yankin 'ya yi ƙamari'
Yaƙin da Isra'ila take yi a Gaza — wanda ya isa kwana na 424 — ya kashe Falasɗinawa aƙalla 44,466 tare da jikkata mutum fiye da 105,358. A Lebanon, Isra'ila ta amince ta tsagaita wuta bayan ta kashe fiye da mutum 3,961 tun daga Oktoban 2023.Duniya
Yarjejeniyar tsagaita wuta tsakanin Isra'ila ta Lebanon ta soma aiki
Yarjejeniyar, wadda ta soma aiki da ƙarfe 4:00 na safe (0200 GMT), za ta sa Isra'ila ta daina yaƙin da take yi a Lebanon wanda ya kashe aƙalla mutum 4,000, da jikkata fiye da mutum 16,000 kana ya tilasta wa fiye da mutum miliyan ɗaya barin gidajensu.Duniya
Mutum uku 3 ne suka mutu a wani kazamin harin da Isra'ila ta kai a birnin Beirut na Lebanon
Yaƙin da Isra'ila take yi a Gaza — wanda ya shiga kwana na 417 a yau — ya kashe Falasɗinawa fiye da 44,235 tare da jikkata fiye da mutum 104,638. A Lebanon, Isra'ila ta kashe fiye da mutum 3,768 tun daga watan Oktoban 2023.Duniya
Wasu sabbin hare-hare ta sama da Isra'ila ta kai a Lebanon sun kashe akalla mutum 11
Yaƙin da Isra'ila take yi a Gaza — wanda ya shiga kwana na 416 a yau — ya kashe Falasɗinawa fiye da 44,211 tare da jikkata fiye da mutum 104,567. A Lebanon, Isra'ila ta kashe fiye da mutum 3,754 tun daga watan Oktoban 2023.Duniya
Isra'ila ta kai hari wani sansanin soji a Lebanon, ta kashe soja da jikkata mutum 18
Yaƙin da Isra'ila take yi a Gaza — wanda ya shiga kwana na 415 a yau — ya kashe Falasɗinawa fiye da 44,176 tare da jikkata fiye da mutum 104,473. A Lebanon, Isra'ila ta kashe fiye da mutum 3,670 tun daga watan Oktoban 2023.Duniya
Isra'ila ta kashe mutane da dama, ta jikkata 33 a hare-haren da ta kai Beirut na Lebanon
Yaƙin da Isra'ila take yi a Gaza — wanda ya shiga kwana na 414 a yau — ya kashe Falasɗinawa fiye da 44,100 tare da jikkata fiye da mutum 104,300. A Lebanon, Isra'ila ta kashe fiye da mutum 3,640 tun daga watan Oktoban 2023.Duniya
Sojojin Italiya 4 sun jikkata a wani hari da aka kai hedkwatar rundunar UNIFIL a Lebanon
Yaƙin da Isra'ila take yi a Gaza — wanda ya shiga kwana na 413 a yau — ya kashe Falasɗinawa fiye da 44,056 tare da jikkata fiye da mutum 104,268. A Lebanon, Isra'ila ta kashe fiye da mutum 3,583 tare da jikkata 15,000 tun daga watan Oktoban 2023.Duniya
Shugaban Hezbollah ya ce za a kai harin ramuwa na hare-haren Isra'ila 'tsakiyar Birnin Tel Aviv'
Yaƙin da Isra'ila take yi a Gaza — wanda ya shiga kwana na 411 a yau — ya kashe Falasɗinawa aƙalla 43,972 tare da jikkata fiye da mutum 104,008. A Lebanon, Isra'ila ta kashe fiye da mutum 3,544 tun daga watan Oktoban 2023.Duniya
Fiye da yara 200 aka kashe a Lebanon cikin watanni biyu da suka gabata — UNICEF
Yaƙin da Isra'ila take yi a Gaza — wanda ya shiga kwana na 410 a yau — ya kashe Falasɗinawa aƙalla 43,922 tare da jikkata fiye da mutum 103,898. A Lebanon, Isra'ila ta kashe fiye da mutum 3,516 tun daga watan Oktoban 2023.
Shahararru
Mashahuran makaloli