Afirka
Kotu ta ba da belin Emefiele kan N300m bisa tuhumarsa da buga sabbin kudi ba bisa doka ba
EFCC gurfanar da Emefiele ne a gaban kotun a ranar Laraba, kan tuhumarsa da ba da umarnin buga sababbin takardun naira ba bisa ƙa’ida ba, da rashin samun umarni daga fadar Shugaban Ƙasa da kuma sauran shugabannin CBN.Kasuwanci
Babban Bankin Nijeriya ya soke lasisi 4,173 na masu canjin kuɗin ƙasashen waje
Sanarwar ta ce sharuɗɗan da ƴan kasuwar canjin kuɗin suka gaza cikawa sun haɗa da "rashin biyan haraji, ciki har da ƙin sabunta lasisi" da "ƙin bin dokokin CBN, musamman waɗanda suka shafi yaƙi da masu halatta kuɗaɗen haramun da ƴan ta'adda."
Shahararru
Mashahuran makaloli