Afirka
AU da ECOWAS sun nuna damuwa bayan da sojoji suka toshe Fadar Shugaban Kasar Nijar
''Shugabancin ECOWAS ba zai lamunci duk wani tarnaki da zai shafi tafiyar da sha'anin mulki cikin doka ba a Nijar ko wani fanni na Afirka ta Yamma," a cewar wata sanarwa da shugaban Nijeriya Bola Tinubu wanda shi ne shugaban ECOWAS, ya fitar.
Shahararru
Mashahuran makaloli