Afirka
Ficewar ƙasashen Sahel Alliance daga ECOWAS na shafar aikinmu — Rundunar Sojin Saman Nijeriya
Shugaban Sojin Sama na Nijeriya Air Marshal Hassan Abubakar ya buƙaci jami’an sojin saman Nijeriya su ƙara jajircewa da kuma amfani da dabaru wurin ganin sun cike giɓin da dakarun Burkina Faso da Nijar da Mali suka bari ta ɓangaren tsaron.Ra’ayi
Matsalolin manhajar karatu ta Afirka: Ana koyar da ɗalibai domin jiya, ba don tunkarar gobe ba
Duk da gagarumin cigaba da aka samu wajen ƙaruwar samar da ilimi da ilimantarwa, manhajar karatu ta Afrika, ta fi la'akari da abubuwan da suka shuɗe, da ba za su iya bai wa ɗalibai ƙwarewar da ta dace da duniyarmu ta yau mai saurin canjawa ba.Afirka
Amurka da Kenya sun buƙaci a tsagaita wuta a DR Kongo a daidai lokacin da 'yan tawayen M23 ke ƙara gaba
A cikin wata sanarwa ta diflomasiyya da kamfanin dillancin labarai na Reuters ya gani a farkon wannan watan, Amurka ta ce idan ana so a samu kwanciyar hankali a yankin akwai buƙatar sojojin Rwanda "su janye sojojinsu da manyan makamai" daga DRC.Afirka
Ethiopia da Rasha sun cim ma yarjejeniya domin faɗaɗa dangantaka ta ɓangaren nukiliya
Yarjejeniyar ta biyo bayan amincewa da shirin farko na kimiyyar nukiliya tsakanin ƙasashen biyu a lokacin wani babban taro wanda ya samu halartar Ministan Ƙere-Ƙere da Kimiyya na Ethiopia da Ministan Ci-gaban Tattalin Arziƙi na Rasha a ranar Alhamis.
Shahararru
Mashahuran makaloli