Afirka
Gwamna Abba Kabir ya bai wa Sarki Muhammadu Sanusi II takardar naɗin sarauta
An miƙa wa Sarki Muhammadu Sanusi takardar sake naɗa shi ne a sarautar Kano kwana ɗaya bayan Gwamna Abba Kabir ya sa hannu kan gyaran Dokar Masarautun Kano. Sanusi ya fara zama Sarkin Kano a 2014, Gwamnatin Ganduje ta sauke shi a 2019.
Shahararru
Mashahuran makaloli