Irin jajircewa da irin gudunmawar da Turkiyya ke bayarwa wurin yaki da matsalolin sauyin yanayi ta hanyar irin wadannan shirye-shirye na zero waste, ya sa kasashen duniya da dama suke koyi da wannan shiri

01:30

01:30
Ƙarin Bidiyoyi
Zero Waste Forum: Taron da ke taka muhimmiyar rawa don kyautata muhallinmu
Wannan taron tamkar sharar fage ne ga taron sauyin yanayi na majalisar dinkin duniya karo na 31 wato COP31 wanda za a gudanar a birnin Antalya na Turkiyya,
Ƙarin Bidiyoyi