| Hausa
Dalilin da ya sa Babban Bankin Ghana ya ba ni jagoranci - Farfesa Bashir Aliyu Umar
Afirka
Dalilin da ya sa Babban Bankin Ghana ya ba ni jagoranci - Farfesa Bashir Aliyu Umar
Farfesan, wanda shi ne Shugaban Majalisar Koli ta Harkokin Shari’ar Musulunci a Nijeriya, ya bayyana yadda wannan sabon aikin nasa zai kasance da kuma ƙalubalen da ke a gabansa.

Fitaccen malamin Addinin Musulunci nan na Nijeriya, Farfesa Bashir Aliyu Umar, wanda Babban Bankin Ghana ya naɗa a matsayin Shugaban Majalisar Aiwatar da Tsarin Bankunan da ba sa Mu’amala da Riba ta Ghana, ya yi wa TRT Afrika Hausa ƙarin haske kan dalilin da ya sa gwamnatin Ghana ta ba shi wannan muƙamin.

Ƙarin Bidiyoyi
Gungun 'yan Haiti sun kashe fararen hula da suka fake a coci, a cewar MDD
Kan manyan 'yan siyasar Nijeriya ya rabu kan batun tallafin man fetur
Ranar Hausa: Al'adunmu a Gobenmu
Hira da 'yar Nijeriya da ta lashe Gasar karatun Alkur'ani ta Duniya
Illar kisan rubdugu a zamantakewar al'umma
Wace ce Wife Material ?
An buɗe taron baje-kolin fasaha na Turkiyya Teknofest
Nazari kan shirin tsawaita wa’adin mulkin shugaban kasa da ‘yanmajalisa a Ghana
“Muna jira Majalisar Kasa ta aiko mana Kudirin ‘Yansandan Jihohi”
Yadda matatar mai ta Doso za ta habaka makamashi a Nijar idan an gina ta