Gwamnatin Tarayyar Nijeriya ta tura wata tawagar gaggawa ta haɗin gwiwar hukumomi daban-daban domin ƙarfafa sa-ido, cike gibin da ake da shi ta fuskat rigakafi, da kuma kara yawalta damar samun magani sakamakon ɓarkewar cutar mashako (Diphtheria) a jihohin Kano da Katsina.


Ƙarin Bidiyoyi
Yadda cutar mashako take addabar Jihar Kano
Mataimakin Darakta a Sashen Yada Labarai da Hulda da Jama’a a Ma’aikatar Lafiya ta Kasar Ado Bako ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar a karshen mako.
Ƙarin Bidiyoyi