Hukumar Yaƙi da Yi wa Tattalin Arzikin Nijeriya Zagon Ƙasa (EFCC) ta yi tayin bayar da tukuicin kashi 5 cikin 100 na kadarorin da aka dawo da su, ga duk wanda ya bayar da bayanan sirri da za su kai ga dawo da kuɗaɗe da kadarorin da ake zargin wasu ’yan ƙasar suka sace suka ɓoye a ƙasashen ƙetare.


Ƙarin Bidiyoyi
EFCC za ta ba da 'tukuici' kan kwarmata bayanan dukiyar Nijreria ta sata da ke ketare
Ya kuka ga wannan tayin? Shin za ku gwada sa'arku?
Ƙarin Bidiyoyi