| Hausa
Sabbin shirye-shiryen gwamnatin Tinubu na rage radadin cire tallafin mai
Sabbin shirye-shiryen gwamnatin Tinubu na rage radadin cire tallafin mai
Za a iya cewa fagen siyasar Nijeriya ya dauki zafi inda ake ci gaba da tafka muhawara kan batun tallafin mai, kuma ma har hukumomin ƙasar sun ɓullo da wasu sabbin tsare-tsare don ƙara sauƙaƙa wa ’yan kasar.

’Yan kwanaki, bayan ɗan takarar shugaban Nijeriya na jam’iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya ce zai dawo da tallafin mai muddin ya ci zaɓe a 2027, Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya bayyana wasu sabbin tsare-tsare a fannin makamashi da sufuri

Ƙarin Bidiyoyi
AFEX 2026: Taron kasuwanci tsakanin Turkiyya da Afirka
Shugaban Jamhuriyar Nijar Tiani ya sauya wasu ministocinsa
Matsalar da za ka iya shiga a Nijeriya saboda yada labaran karya
Yadda rikicin Houthi ta Yemen ke shafar Saudiyya
Tinubu ya isa Faransa domin ci gaba da hutu
Birtaniya ta ce mamayar Isra'ila ta saba wa doka
Dalilin da ya sa aka sauya taswirar duniya
Yadda za ka iya mallakar hannun jari a Matatar Dangote
Abin da ya sa nake sayar da hannun-jarin kamfanina- Dangote
Adumulmula: Mawakin Nijar da ya shahara saboda kayan kidan gargajiya