| Hausa
Ba laifi ba ne idan APC ta ba ni rabin abin da ta samu - Rarara
Ba laifi ba ne idan APC ta ba ni rabin abin da ta samu - Rarara
Fitaccen mawaƙin nan na siyasa na Nijeriya Dauda Kahutu Rarara ya bayyana cewa ya cancanci duk wani tagomashi daga jam'iyyar APC, saboda irin gudunmawar da ya bayar wajen nasarar jam'iyyar wajen kafa gwamnati.

A wata hira da TRT Afirka, Rarara ya kuma yi ƙarin bayani kan iƙirarin da ya yi da ya janyo ce-ce-ku-ce, cewa dole ne duk wani ɗan Kannywood da ke ƙungiyarsu ya zaɓi Bola Tinubu a zaɓen 2027.

Sannan ya zayyano wasu daga cikin hujjojin da ya ce suna da su da za su sa 'yan Nijeriya su zaɓi APC a zaɓen mai zuwa

Ƙarin Bidiyoyi
Masar: Jariri ya dora kafa daya a kan daya jim kadan bayan haihuwarsa
Tsarin bashi da kasuwancin da ke kara talauta matan karkara
Abin da ke janyo daukewar al’ada da wuri a tsakanin mata masu shekara 30
Rikicin Saudiyya da Houthi: Shin zai fadada a Gabas ta Tsakiya?
Kasashen Afirka da tattalin arzikinsu ya fi bunkasa
Rage farashin man fetur a Nijeriya na tsawon kwana 30
Akwai jam'iyyun da ba za su yi takarar wasu mukamai ba a zaben 2027 - INEC
Shirin INEC na fara amfani da AI a zaben Nijeriya na 2027
Sabanin da Ronaldo ya samu da kocin tawagar Portugal
Matsayin biredi a tsarin cin abinci da lafiyar dan'adam