| Hausa
Sharhi kan tsawaita hutun Shugaba Tinubu a kasar waje
Sharhi kan tsawaita hutun Shugaba Tinubu a kasar waje
Sanarwar tana zaman martani ga waɗanda suke yaɗa jita-jitar cewa shugaban ba ya cikin koshin lafiya, ko da yake fadar shugaban kasar tana yawan musanta hakan.

Fadar shugaban Nijeriya ta ce Shugaba Bola Tinubu yana nan cikin ƙoshin lafiya bayan da ya ƙara tsawaita hutunsa na shekara a karo na biyu. Shugaban ya fara hutun makonni uku ne a ƙarshen watan jiya, inda ya fara tafiya zuwa Birtaniya kafin daga bisani ya wuce Faransa.

Sanarwar tana zaman martani ga waɗanda suke yaɗa jita-jitar cewa shugaban ba ya cikin koshin lafiya, ko da yake fadar shugaban kasar tana yawan musanta hakan.

Ƙarin Bidiyoyi
Masar: Jariri ya dora kafa daya a kan daya jim kadan bayan haihuwarsa
Tsarin bashi da kasuwancin da ke kara talauta matan karkara
Abin da ke janyo daukewar al’ada da wuri a tsakanin mata masu shekara 30
Rikicin Saudiyya da Houthi: Shin zai fadada a Gabas ta Tsakiya?
Kasashen Afirka da tattalin arzikinsu ya fi bunkasa
Rage farashin man fetur a Nijeriya na tsawon kwana 30
Akwai jam'iyyun da ba za su yi takarar wasu mukamai ba a zaben 2027 - INEC
Shirin INEC na fara amfani da AI a zaben Nijeriya na 2027
Sabanin da Ronaldo ya samu da kocin tawagar Portugal
Matsayin biredi a tsarin cin abinci da lafiyar dan'adam