Ra’ayi
Yunƙurin diflomasiyya na Modi: Shin India za ta iya sulhunta Rasha, Ukraine da ƙasashen Yamma?
Firaministan India bai taɓa sukar yaƙin da Rasha ke yi a Ukraine ba. A yanzu da Yammacin duniya ke matsa masa lamba, dukkan idanu sun karkata ga ziyarar da Modi zai kai Kiev a makon nan don ganin ko zai iya sulhunta Rasha, Ukaine da ƙasashen Yamma.Duniya
Ya kamata kasashen Yammacin Duniya su ‘nesanta kansu daga laifukan yaki da Isra'ila take yi’: Ministan Wajen Turkiyya Fidan
"Tarihi ba zai manta da rashin kaunar da ake nuna wa tutar Falasdinawa ba a Turai," inda aka amince da kona Alkur'ani a matsayin fadar albarkacin baki," in ji Minista Fidan.Türkiye
Kyamar da kafafen watsa labaran Yammacin Duniya ke yi wa Turkiyya da Erdogan abin takaici ne: Altun
Da yake martani game da wani labari da mujallar The Economist ta wallafa, Daraktan Sadarwa na Turkiyya Fahrettin Altun ya ce kafafen watsa labaran Yammacin duniya suna " yada jita-jita" ne kawai.
Shahararru
Mashahuran makaloli