Afirka
Shugaban Burkina Faso Traore ya sallami Firaministan ƙasar Apollinaire Kyelem
Shugaban mulkin sojin Burkina Faso Kyaftin Ibrahim Traore ya kori Firaministan ƙasar Apollinaire Joachim Kyelem de Tambela da kuma rusa gwamnatin ƙasar kamar yadda babban sakataren gwamnatin ƙasar ya karanto sanarwa a talabijin ɗin ƙasar.
Shahararru
Mashahuran makaloli