Karin Haske
Abin da ya sa munin bala'in yaƙin Sudan yake kama da na Gaza
A mafi yawan lokuta ana mantawa da ƙiraye-kirayen neman shiga tsakani da kuma taimakon jinƙai daga Sudan da ke cikin tsananin yaƙi a yanayin karkatar hankali duniya kan ayyukan Isra’ila a Gaza da kuma tasirin siyasa a yakin Rasha da Ukraine.Afirka
Yaki tsakanin Isra'ila da Falasdinu, Rasha da Ukraine ya shafi tallafin kudin kiwon lafiya a Afirka – UNICEF
Tallafin kudaden harkokin kiwon lafiya da ake samar wa yankin Yammaci da Tsakiyar Afirka ya ragu da kusan kashi 50 cikin 100 sakamakon yake-yaken da ke faruwa a halin yanzu, a cewar UNICEF.
Shahararru
Mashahuran makaloli