Afirka
Ficewar ƙasashen Sahel Alliance daga ECOWAS na shafar aikinmu — Rundunar Sojin Saman Nijeriya
Shugaban Sojin Sama na Nijeriya Air Marshal Hassan Abubakar ya buƙaci jami’an sojin saman Nijeriya su ƙara jajircewa da kuma amfani da dabaru wurin ganin sun cike giɓin da dakarun Burkina Faso da Nijar da Mali suka bari ta ɓangaren tsaron.Afirka
AES: Ƙungiyar Sahel Alliance ta sanar da ranar da sabon fasfonta zai fara aiki
AES ta ce masu tsohon fasfo wanda ke da tambarin ECOWAS na da zaɓin su ci gaba da amfani da fasfon su har zuwa lokacin da wa’adinsa zai ƙare ko kuma za su iya zuwa a sauya musu sabon fasfo mai ɗauke da tambarin AES.
Shahararru
Mashahuran makaloli