Afirka
Nijeriya, Nijar da Aljeriya sun cim ma yarjejeniya kan gaggauta aikin shimfiɗa bututun gas
An ƙirƙiro wannan aikin na shimfiɗa bututun iskar gas wanda zai tashi daga Nijeriya ya ratsa ta Nijar da kuma Aljeriya domin fitar da gas ɗin na Nijeriya zuwa kasuwannin Turai da sauran ƙasashen duniya.
Shahararru
Mashahuran makaloli