Afirka
Shugabannin ƙasashen DRC, Rwanda za su gana yayin da ake zaman ɗarɗar a birnin Goma
Ƙungiyar 'yan tawaye ta M23 ta yi iƙararin karɓe iko na fiin jiragen sama na birnin Goma, bayan ta kwashe kwanaki tana gumurzu da sojojin Kongo lamarin da ya kai ga kisan fiye da mutum 100 da jikkata kusan mutum 1,000.
Shahararru
Mashahuran makaloli