Afirka
Kamfanin man Nijeriya NNPC ya ƙaddamar da ‘dokar-ta-ɓaci’ a kan haƙo ɗanyen mai
“Mun ƙaddamar da yaƙi kan ƙalubalen da ke addabar harkar samar da ɗanyen manmu. Yaƙi yana nufin yaƙi. Muna da abubuwan da suka dace, mun kuma san yadda za mu yi yaƙin,” a cewar Malam Mele Kyari, Shugaban NNPCL na Nijeriya.Kasuwanci
NNPC ya ƙaryata rahoton zargin ya yi ƙarin N3.3tr a kuɗin tallafin man fetur
Kamfanin NNPC ya ce yana gudanar da harkokin kasuwancinsa ne bisa gaskiya da amana ta hanyar bin ƙa'idojin ƙasashen duniya kana babu wani lokaci da kamfanin ya taɓa ƙara kuɗin tallafin man fetur na gwamnatin tarrayar Nijeriya.
Shahararru
Mashahuran makaloli