Afirka
Karuwar rashin tsaro ta janyo kashe sama da mutum 1,000 a Janairun 2024 a Nijeriya - Rahoton Beacon
Rahoton ya koka kan yadda aka samu ƙaruwar abubuwa marasa daɗi a duk ma’aunan tsaro na watan Janairu idan aka kwatanta da bara war haka, “duk kuwa da ƙoƙari da ayyukan da jami’an tsaro ke yi wajen yaƙi da rashin tsaro a Nijeriya."Ra’ayi
Annobar satar mutane don karbar kudin fansa da barazanar da take haifarwa a Nijeriya
Ratar da ke tsakanin masu kudi da talakawa a Nijeriya tana da fadi sosai, inda wasu 'yan kalilan ne da iyalansu suke juya arzikin kasar, wanda hakan ya sa ake harin masu arziki da iyalansu, a yi garkuwa da su domin karbar kudin fansa mai yawan gaske.Afirka
Kamen da ‘yan sandan Kano suka yi a lokutan rantsuwar gwamna
Dama tun kafin ranar rantsuwar rundunar ‘yan sandan ta fitar da sanarwa tana mai gargadin masu aikata miyagun laifuka da masu son ta da zaune tsaye da su kaurace wa filin wasanni na Sani Abacha, inda a can aka rantsar da sabon gwamnan.
Shahararru
Mashahuran makaloli