Karin Haske
Yadda kafofin sadarwa na zamani ke taimakon matasan manoma a Zimbabwe
Kafofin sadarwa na zamani sun fara zama wasu hanyoyi da matasan manoma a Zimbabwe ke amfani da su wajen gano kasar da za ta fi kyau da noma da kuma nemo hanyoyin samun tallafin kudi da za su zuba a gonakin, da hanyoyin kasuwancin abin da suka girba.Kasuwanci
Tashin farashin cocoa ya habaka kudin shigar da manoman Kamaru ke samu
Manoman da dama sun shaida wa kamfanin dillancin labaran Reuters cewa suna sayar da cocoa a farashin da ya kai daga CFA 2,000 zuwa 2,200 (kwatankwacin dala 3.67) a kowane kilogiram, daga farashin kakar bara na CFA 750 zuwa 1,290.
Shahararru
Mashahuran makaloli