Karin Haske
Yadda 'raini daga Macron' ya zama madogarar Afirka
Katobara da shugaban Faransa Emmanuel Macron ya yi kan kasashen yankin Sahel cewa ba su da godiyar Allah kan taimakon da kasarsa ke ba su a yaki da ta'addanci, na iya gaggauta kawo karshen sabon salon mulkin mallaka a kasashen Afirka renon Faransar.Afirka
Aljeriya ta buƙaci Faransa ta amince ta aikata laifuka a lokacin mulkin mallaka
Shugaban Aljeriya Tebboune ya ce babu adadin kuɗin da Faransa za ta biya da za su kasance diyyar ko da ran mutum ɗaya, inda ya ce abin da ƙasar ke buƙata shi ne mutunta kakanninsu da Faransar ta yi wa kisan kiyashi.
Shahararru
Mashahuran makaloli