Duniya
Sabbin hare-haren da Isra'ila ta kai a Gaza sun kashe wasu Falasdinawa 21 — Likitoci
Yaƙin Isra'ila a Gaza ya shiga rana ta 342, inda ta kashe kusan Falasɗinawa 41,118 – yawacinsu mata da yara – tare da jikkata kusan 95,125 kuma wani ƙiyasi ya nuna cewa fiye da mutum 10,000 na ƙarƙashin ɓaraguzan gine-ginen da aka rusa.Duniya
Adadin wadanda suka mutu a Gaza ya haura 40,000 kuma babu kyakkyawan fata na yin sulhu
Yakin da Isra'ila ke yi a Gaza ya shiga kwanaki 314 yanzu, ya kashe a kalla Falasdinawa 40,005 akasari mata da kananan yara tare da jikkata mutum fiye da 92,294, an ƙiyasta mutane 10,000 na binne a karkashin baraguzan gine-ginen da aka kai musu hari.Türkiye
Turkiyya ta samar da shirin gaggawa na lafiya a Gaza bayan harin Isra'ila a asibiti
Ministan Lafiya na Turkiyya ya ce kasar na ci gaba da tattauna hanyoyin kai agaji zuwa Gaza tare da wasu kungiyoyin kiwon lafiya na kasashen waje, la'akari da tsananin bukatun tallafi da cibiyoyin kiwon lafiya ke ciki a halin yanzu.
Shahararru
Mashahuran makaloli