Duniya
Yarjejeniyar tagaita wutar Gaza za ta fara aiki ranar Lahadi 6:30 na safe agogon GMT — Qatar
Isra'ila ta amince da yarjejeniyar tsagaita wutar Gaza inda aka shafe kwanaki 470 ana kisan kiyashi a Gaza, inda aka kashe Falasɗinawa 46,876 da kuma jikkata fiye da 110,642. A Lebanon kuwa Isra'ila ta kashe fiye da mutum 4,068 tun daga Oktobar 2023.Duniya
Ana sa ran gwamnatin Isra'ila za ta kada kuri'a kan yarjejeniyar Gaza a ranar Alhamis: sanarwa
Yaƙin kisan ƙare-dangi da Isra'ila take yi a Gaza — wanda a yau ya shiga kwana na 467 — ya kashe Falasɗinawa fiye da 46,645 tare da jikkata mutum 110,012. A Lebanon, Isra'ila ta kashe aƙalla mutum 4,063 tun watan Oktoban 2023.Duniya
Kungiyoyin Falasdinawa sun yi kira da a nuna wa Yahudawa 'yan kama-wuri-zauna turjiya
Yaƙin kisan ƙare-dangin da Isra'ila take yi a Gaza — wanda yau ya shiga kwana na 458 — ya kashe Falasɗinawa fiye da 45,805 tare da jikkata fiye da mutum 109,064. A Lebanon, Isra'ila ta kashe mutum fiye da 4,048 tun daga watan Okotban 2023Duniya
Yawan Falasdinawan da Isra'ila ta kashe a Gaza sun kai 45,600 bayan da wasu 28 suka mutu a rana daya
Yaƙin kisan ƙare-dangin da Isra'ila take yi a Gaza — wanda ya shiga kwana na 454 — ya kashe Falasɗinawa fiye da 45,553 da jikkata mutum fiye da 108,379. A Lebanon, Isra'ila ta kashe aƙalla mutum 4,048 tun daga Oktoban 2023.Duniya
Dakarun Isra'ila sun kashe Falasɗinawa 17 a Gaza a hare-haren Sabuwar Shekara
Yaƙin kisan ƙare-dangin da Isra'ila take yi a Gaza — wanda ya shiga kwana na 453 — ya kashe Falasɗinawa fiye da 45,541 da jikkata mutum fiye da 108,338. A Lebanon, Isra'ila ta kashe aƙalla mutum 4,048 tun daga Oktoban 2023.Duniya
Asibitocin Gaza sun zama 'tarkon mutuwa' — Shugaban hukumar kare hakkin ɗan'adam ta MDD
Yaƙin kisan ƙare-dangin da Isra'ila take yi a Gaza — wanda ya shiga kwana na 452 — ya kashe Falasɗinawa fiye da 45,541 da jikkata mutum fiye da 108,338. A Lebanon, Isra'ila ta kashe aƙalla mutum 4,048 tun daga Oktoban 2023.Duniya
Jarirai shida sun rasu sakamakon tsananin sanyi a Gaza
Yaƙin kisan ƙare-dangin da Isra'ila take yi a Gaza — wanda ya shiga kwana na 451 — ya kashe Falasɗinawa aƙalla 45,514 tare da jikkata fiye da mutum 108,189. A Lebanon, Isra'ila ta kashe fiye da mutum 4,048 tun da ta soma kai hare-hare a Oktoban 2023Duniya
Kai-tsaye: Isra'ila ta kashe Falasɗinawa a 48 a cikin kwana guda a Gaza
Yaƙin kisan ƙare-dangin da Isra'ila take yi a Gaza — wanda ya shiga kwana na 449 — ya kashe Falasɗinawa aƙalla 45,484 tare da jikkata fiye da mutum 108,090. A Lebanon, Isra'ila ta kashe fiye da mutum 4,048 tun da ta soma kai hare-hare a Oktoban 2023Duniya
Netanyahu 'bai dace' da jagorantar Isra'ila ba: Tsohon Ministan Tsaro
Yaƙin kisan ƙare-dangin da Isra'ila take yi a Gaza — wanda ya shiga kwana na 441 — ya kashe Falasɗinawa aƙalla 45,129 tare da jikkata fiye da mutum 107,338. A Lebanon, Isra'ila ta kashe fiye da mutum 4,047 tun da ta soma kai hare-hare a Oktoban 2023Duniya
Majalisar Ɗinkin Duniya ta nemi ra'ayin Kotun Duniya game da kula da ayyukan agaji ga Falasdinu a Gaza da Isra'ila ke yi
Yaƙin kisan ƙare-dangin da Isra'ila take yi a Gaza — wanda ya shiga kwana na 440 — ya kashe Falasɗinawa aƙalla 45,097 tare da jikkata fiye da mutum 107,224. A Lebanon, Isra'ila ta kashe fiye da mutum 4,047 tun da ta soma kai hare-hare a Oktoban 2023
Shahararru
Mashahuran makaloli