Duniya
Koriya ta Arewa da Rasha sun amince su ƙarfafa haɗin gwiwar soji a tsakaninsu
Ministan Tsaron Rasha Andrei Belousov ya gana da Shugaban Koriya ta Arewa Kim Jong-un, inda suka amince da karfafa hadin gwiwar soji tsakanin kasashen biyu, in ji kafar yada labaran gwamnatin Pyongyang a ranar Asabar.Duniya
Shugaba Kim na Koriya ta Arewa ya ce zai kawar da maƙiyansa idan suka yi amfani da ƙarfi
KCNA ta rawaito Shugaba Kim a yayin da ake tsaka da fargabar ɓarkewar rikici yana cewa "Idan maƙiya suka yi ƙoƙarin amfani da ƙarfi a kan ƙasarmu, za mu yanke shawarar sauya tarihi ba tare da jinkirin yin amfani da dukkan ƙarfinmu wajen shafe su ba."
Shahararru
Mashahuran makaloli