Türkiye
Tsarin ƙasashen duniya ya gaza kare Gaza, in ji babban jami'in diflomasiyyar Turkiyya
"Abin da ke faruwa a Gaza hujja ce ƙwaƙƙwara ta cewa an tsara tsarin kasa da kasa ta yadda ake amfani da shi wajen cin zarafin wasu 'yan tsiraru," in ji Fidan a ranar Talata yayin taron diflomasiyya kan makomar Falasdinu a Ankara.Ra’ayi
Dole ne ƙasashen da ke son a yi sulhu tsakanin Isra'ila da Falasɗinu su daina ba da tallafin kafa matsugunan Yahudawa
Idan da gaske ne kasashe mambobin kungiyar EU na ci gaba da fatan samun maslahar kasashe biyu, dole ne su hana cibiyoyin hada-hadar kudi na Turai zuba jarin biliyoyin daloli ga kamfanonin da ke da hannu a gina matsugunan Yahudawa a Isra'ila.Kasuwanci
Ma'aikatan Samsung sun soma yajin aikin kwana uku kan ƙin biyansu haƙƙokinsu
Tun a makon jiya ne ƙungiyar ma'aikatan kamfanin Samsung wacce ke da mambobi sama da mutum 30,000 ta sanar da soma yajin aiki na kwanaki uku biyo bayan gaza cimma matsaya kan yarjejeniyar biyan haƙƙokin ma'aikata da kamfanin ya kasa yi.Kasuwanci
Kayayyakin noma da Nijeriya ke fitar wa zuwa ƙasashen waje ya ƙaru da kashi 123% – NBS
Yankin Asiya ne ya fi fitar da mafi yawan amfanin noman Nijeriya wanda darajarsu ta kai Naira biliyan 572 sai kuma Turai da darajar kayayyakin ya kai Naira biliyan 366, a cewar wani sabon rahoton hukumar NBS na wata huɗun farko na shekarar 2024.Afirka
Tunde Onakoya: Ɗan Nijeriya da ke dab da kafa tarihi a wasan dara
Tunde Onakoya yana ƙoƙarin kafa tarihi a kundin nuna bajinta na Guinness World Record a fannin wasan dara mafi daɗewa a dandalin Times da ke birnin New York na Amurka ya kuma samu goyon baya da jinjina daga ciki da wajen ƙasar.Karin Haske
Yakin Sudan: Yadda aka shekara ana yaƙi amma duniya ta gaza daukar mataki
Idan ka bibiyi shekara daya da aka yi ana gwabza yaki a Sudan, za ka fahimci yadda duniya ta kawar da kanta daga kasar wadda take cikin mawuyacin halin kunci, da kuma yadda mutanen kasar suke jure da wahalar da suke ciki.Ra’ayi
Shin duniya za ta iya taimaka wa Libya wadda yaƙi ya ɗaiɗaita ta samu zaman lafiya a 2024?
Ga dukkan alamu gwamnatin Abdulhamid Dbeibeh wadda Majalisar Dinkin Duniya ta amince da ita, za ta fi dacewa da samar da sulhu tsakanin bangarori daban-daban tare da jagorantar Afirka da aka shafe tsawon shekaru ana fama da rikice-rikice da ruɗani.
Shahararru
Mashahuran makaloli